Genesis 5
Genesis 5:1
Ga menene Sura biyar na Farawa ke ɗauke da?
Sura biyar na Farawa na ɗauke dazuriyar Adamu.
Cikin kamannin wanene aka hallici mutum?
An hallice mutum a cikin kamannin Allah.
Wane jinsin mutum ne Allaha ya hallita?
Allah ya hallice mutum namiji da mace.
Genesis 5:3
Menene tsawon rayuwar Adamu?
Adamu ya yi rayuwa shekaru 930.
Genesis 5:6
Menene tsawon rayuwar Set?
Set ya yi rayuwa shekaru 912.
Genesis 5:12
Menene tsawon rayuwar Kenan?
Kenan ya yi rayuwa shekaru 910.
Genesis 5:18
Menene tsawon rayuwar Yared?
Yared ya yi rayuwa shekaru 962.
Genesis 5:21
Menene dangantakar Enok da Allah, kuma menene ya faru da shi?
Enok ya yi tafiya tare da Allah sai Allah ya fyauce shi.
Genesis 5:28
Menene Lamek ya faɗa game da ɗansa Nuhu?
Lamek ya faɗa cewa Nuhu zai ɗanmutum hutu daga aiki da kuma aikin hannu mai wuya, da Allah ya la'anta ƙasa.
Genesis 5:32
Su wanene 'ya'yan Nuhu?
'Ya'yan Nuhu su ne Shem, da Ham da Yafet.